Fasarar Littafin Arbauna Hausa
17.3 MB
اندازه فایل
Android 7.0+
Android OS
دربارهی Fasarar Littafin Arbauna Hausa
Fassarar Littafin Arbauna Nawawi، Fassarashi ne daga Larabci zuwa yaren Hausa
* Fassarar Littafin Arbauna Nawawi- an Hann wannan Application ne، domin dukkan Mulumi da suke fadin duniyar nan، ta yadda zasu samu saukin Karatu، kasancewar wasu Hausawa da suke a kasashen waja daban-daban a dukkan fadin duniyar nan.
* Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin sarki، Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi محمد bayan haka، Wannan littafi ne da yake bayani a kan Hadisai wanda imam Nawawi ya wallafa، wanda akayi cikin harshen Larabci zuwa Hausa، Hausa، doma a dukkan fadin duniyar nan kasancewar wannan wata hanya ce mafi sauki wajen yada sakon Allah da manzonsa a cikin fadin duniyar nan ga miliyoyin mutane da suke rayuwa a kasashe daban-daban da zasu samu anfanin Karatu a saukake.
جدیدترین 1.0 چه خبر است
- Sabon Design
- Mai Saukin Karatu
- Gyaran Wasu Kurakurai
اطلاعات Fasarar Littafin Arbauna Hausa APK
نسخههای قدیمی Fasarar Littafin Arbauna Hausa
Fasarar Littafin Arbauna Hausa 1.0
دانلود فوق سریع و ایمن از طریق برنامه APKPure
برای نصب فایل های XAPK/APK در اندروید با یک کلیک!