Hasbi Al-Muhaiminu

Hasbi Al-Muhaiminu

Usmaniyya
Mar 27, 2016
  • 998.9 KB

    Taille de fichier

  • Android 2.0+

    Android OS

À propos de Hasbi Al-Muhaiminu

Hasbil Muhaiminu en arabe, translittération & Hausa - Shaykh Ibrahim Niass

بسم الله الرحمن الرحيم

صلى الله على الفاتح الخاتم العظيم

   قصيدة تشكل حروف أوائل أبياتها قوله تعالى: {حسبنا الله ونعم الوكيل} .قالها مولانا شيخ الإسلام الحاج إبراهيم بن عبد الله انياس رضي الله عنه وأرضاه وعنا به آمين.

   ما قرأها خائف إلا أمن وانقلب بنعمة وفضل كما قال الله تعالى, ومن لازمها مرة واحدة صباحا ومساءا لا يمسه سوء هو وأهله وأحبابه, ولا يبقى له عدو إلا هلك أو أصيب بمرض.

   فاتقوا الله تعالى أيها المسلمون! واعلموا أن هذه القصيدة درع في الحضر والسفر وسائر الشدائد وهي كنز المحتاج, فهي تكفيك وتكفي أهلك وذريتك إن لازمت قراءتها, ولا يطلب قارءها شيئا من الله تعالى إلا أعطاه إياه, وبالتجربة تعرف حقائق الأشياء

Da sunan Allah Mai rahma Mai jinkai

Allah yayi salati ga Mabudi Cikamaki Mai Girma

Wannan Kasida CE Wadda haruffan farkon baitukanta suka yi kama da fadinsa Allah Ta'aka {Hasbunallahu wa ni'imal wakilu}.

   Maulana Shaikhul islami Alhaji Ibrahimu dan Alhaji Abdullahi Inyas Allah ya Yarda da shi kuma ya yardar da shi, Yarda da mu saboda shi Amin, briller ya Yita.

   Babu wani mai jin tsoron da zai karanta ta sai ya zama un cikin aminci ya koma da NI'IMA da fifiko kamar yadda allah Ta'ala ya fada, duk wanda ya lizimce ta sûre da yamma kafa daya-daya, à babu wani mummunan abu da zai même shi, shi da iyalinsa da masoyansa kuma duk makiyinsa zai mutu ko kuma ya hadu da wata mummunar Rashin lafiya.

   Ku ji tsoron Allah Ta'ala ya ku Musulmi! Ku sani Cewa Wannan Kasida Sulke ce a zaman gida da tafiya da sauran tsanance-tsanance, kuma Taskar mabukaci ce, ta ishe ka kuma ta ishi iyalinka da zariyarka idan ka lizimci karanta ta, duk wanda yake karanta ta ba zai nemi wani abu un wurin ba AllahTa'ala sai ya bashi shi, da jarrabawa un ke gano hakikanin abubuwa.

Yahya Nuhu Sallau (Khalifa)

Sallawi.

Voir plus

What's new in the latest 2

Last updated on Mar 27, 2016
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Voir plus

Vidéos et captures d'écran

  • Hasbi Al-Muhaiminu Affiche
  • Hasbi Al-Muhaiminu capture d'écran 1
  • Hasbi Al-Muhaiminu capture d'écran 2
  • Hasbi Al-Muhaiminu capture d'écran 3

Vieilles versions de Hasbi Al-Muhaiminu

APKPure icône

Téléchargement super rapide et sûr via l'application APKPure

Un clic pour installer les fichiers XAPK/APK sur Android!

Téléchargement APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies