Sakon Soyayya Hausa Da Turanci
23.6 MB
Dung lượng tệp
Android 4.4+
Android OS
Giới thiệu về Sakon Soyayya Hausa Da Turanci
Soyayya da shakuwa
Sakon đậu nànhayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa masoya.
Shi so na gaskiya ba ya taba duba tsawon lokacin da hay còn gọi là ɗauka ana tare ko wani canji na rayuwa a saboda haka sonka ke karuwa a cikin zuciyata a kowace rana.
Một kullum kana k’ara zama saurayi a idanuwana, kuma gwarzo abun alfaharin Ni da Yayana. A tsawon lokacin da zan rayu ina numfashi ina son ka so mara iyaka.
Samun ki a rayuwata ya bani k’warin guiwar tunkarar matalata da samun nasara a kan dukkan abun da na sa a gaba.
Kulawarki a kaina na kara min jarumta soayyarki a gare ni na sanyawa na ji ni a matsayin cikakken mutum.
Na gode matata ina alfahari da samun ki a rayuwata. Ina nan cike da kewarki cikin zumudin son dawowa gida na sanya ki a idanuwana.
Ku nishadantuda wadannan zafafan kalamai masu matukar burgewa.
Mungode.
What's new in the latest 7.3.0
Thông tin APK Sakon Soyayya Hausa Da Turanci
Phiên bản cũ của Sakon Soyayya Hausa Da Turanci
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci 7.3.0
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci 7.2.0
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci 6.2
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci 6.1
Tải xuống siêu nhanh và an toàn thông qua Ứng dụng APKPure
Một cú nhấp chuột để cài đặt các tệp XAPK/APK trên Android!