Abincin Gargajiya Na Hausawa

Abrahamjr
13/06/2024
  • 22.5 MB

    حجم الملف

  • Android 4.4+

    Android OS

عن Abincin Gargajiya Na Hausawa

Ire iren abincin gargajiya na hausawa tun lokacin iyaye da kakanni

Kalmar al’ada، kalma ce wadda Hausawa suka aro daga harshen Larabci wato “ADATAN” wadda take nufin dabi’a da aka saba da ita. Wannan ne ya sa Hausawa suka ari kalmar suka yi mata kwaskwarima suka hausantar da ita wadda ta koka al’ada fa harshen Hausa. إلى! Yanzu idan Bahaushe ya ce al’ada me yake nufi؟ A tamu fahimta idan Bahaghe ya ce al’ada yana nufin duk wata hanya wadda aka saba da ita، ta yau da kullum.

Akwai nau'ikan abinci masu maturkar burgewa wanda muka gada tun iyaye da kakanni، wanda suka hadarda؛

1- دانواك

2- دنكالي

3- كونو / كوكو

4- Ƙuli-Ƙuli

5- زوغال

6- تون كولى

7- غيادا

8 - نقية

9- توون صلى

10- دامبو

11- ديبلان

12- الكاكي

13- ماسا / وينا

14- كونون زائي

15- داو

16- سفالة (gay tuwo)

17- بولا

18- روجو

19- طوان المسرة

20- ماي ماي

دا ساورانسو ....

Kada ku manta kuyi rate na wannan application، mungode ..

عرض المزيدعرض أقل

What's new in the latest 3.0.0

Last updated on 13/06/2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

الإصدارات القديمة لـ Abincin Gargajiya Na Hausawa

قم بتنزيل سريع وآمن بالغاية عبر تطبيق APKPure

قم بتثبيت ملفات XAPK/APK بنقرة واحدة على أندرويد!

تحميل APKPure