Abincin Gargajiya Na Hausawa

Abrahamjr
Jun 13, 2024
  • 22.5 MB

    Bestandsgrootte

  • Android 4.4+

    Android OS

Over Abincin Gargajiya Na Hausawa

Ire irin abincin gargajiya na hausawa tun lokacin iyaye da kakanni

Kalmar al'ada, kalma ce wadda Hausawa suka aro daga harshen Larabci wato "ADATAN" wadda take nufin dabi'a da aka saba da ita. Wannan ne ya sa Hausawa suka ari kalmar suka yi mata kwaskwarima suka hausantar da ita wadda ta koka al'ada fa harshen Hausa. Naar! Yanzu idan Bahaushe ya ce al'ada me yake nufi? Een tamu fahimta idan Bahaushe ya ce al'ada yana nufin duk wata hanya wadda alias saba da ita, ta yau da kullum.

Akwai nau'ikan abinci masu maturkar burgewa wanda muka gada tun iyaye da kakanni, wanda suka hadarda;

1- 'Danwake

2- Dankali

3- kunu / koko

4- Ƙuli-Ƙuli

5- Zogale

6- Tuwon kulli

7 - Gyada

8 - Nakiya

9- Tuwon salla

10 - Dambu

11 - Dibilan

12 - Alkaki

13- Masa / waina

14- Kunun zaƘi

15 - Dawo

16- Safala (gayan tuwo)

17 - Bula

18 - Rogo

19- Tuwon masara

20 - Maye-maye

Da Sauransu ....

Kada ku manta kuyi rate na wannan applicatie, mungode ..

Meer InfoMinder Info

What's new in the latest 3.0.0

Last updated on Jun 13, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Abincin Gargajiya Na Hausawa APK -informatie

Laatste versie
3.0.0
Android OS
Android 4.4+
Bestandsgrootte
22.5 MB
Ontwikkelaar
Abrahamjr
Veilige en snelle APK Downloads op APKPure
APKPure gebruikt handtekeningverificatie om virusvrije Abincin Gargajiya Na Hausawa APK downloads voor u te garanderen.

Oude versies van Abincin Gargajiya Na Hausawa

Supersnel en veilig downloaden via de APKPure-app

Eén klik om XAPK/APK-bestanden op Android te installeren!

Downloaden APKPure