Littafin Hausa Hisnul Muslim
25.7 MB
حجم الملف
Android 7.0+
Android OS
عن Littafin Hausa Hisnul Muslim
Littafin Hausa Hisnul Muslim، Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja ...
* Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai، dukkan godiya ta tabbata ga Allah. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon Allah، Annabi Muhammad da iyalansa da sahabbansa baki daya.
* Littafin Hausa Hisnul Muslim، Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja da muhammaci kuma ya samu daukaka a fadin duniyar nan baki daya. واندا يا ولفة ونن ليتفين شي الشيخ سعيد بن علي بن وهف القحطاني. Wannan lttafin nasa ya kunshi Addu'o'i in gantattu kuma ya ciro su ne daga matata ingantacciya، shi yasa mukayi amfani da wanna zamanin domin isar da wannan littafin mai Daraja ta Wayoyinku na android ta yadda zaku iya karanta duk kuke bukatar ku karanta ... a duk inda kuke، Kuma wannan littafin an fassarashi ne a hausar-Ajami (wato karanta larabci a kalmomin hausa) da kuma fassara duk wata Adu'a ta yadda zakasan ma'anar abinda ka karanta. الله moko roko da ya bamu ladar wannan aiki duniya da lahira. امين
What's new in the latest 1.1.0
- Kara Gyaran Saukin Karatu
- Gyaran Kuskure
معلومات Littafin Hausa Hisnul Muslim APK
الإصدارات القديمة لـ Littafin Hausa Hisnul Muslim
Littafin Hausa Hisnul Muslim 1.1.0
Littafin Hausa Hisnul Muslim 1.0
قم بتنزيل سريع وآمن بالغاية عبر تطبيق APKPure
قم بتثبيت ملفات XAPK/APK بنقرة واحدة على أندرويد!