Littafin Hausa Hisnul Muslim

Littafin Hausa Hisnul Muslim

AAARSOFTWARE
Aug 28, 2024
  • 25.7 MB

    Bestandsgrootte

  • Android 7.0+

    Android OS

Over Littafin Hausa Hisnul Muslim

Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja ...

* Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, dukkan godiya ta tabbata ga Allah. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon Allah, Annabi Muhammad da iyalansa da sahabbansa baki daya.

* Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja da muhammaci kuma ya samu daukaka a fadin duniyar nan baki daya. Wanda ya wallafa wannan littafin shi ne Sheikh Saeed bin Ali bin Wahf al-Qahtani. Wannan lttafin nasa ya kunshi Addu'o'i in gantattu kuma ya ciro su ne daga matata ingantacciya, shi yasa mukayi amfani da wanna zamanin domin isar da wannan littafin mai Daraja ta Wayoyinku na android ta yadda zaku iya karanta da wata kuke bukatar ku karanta ... a duk inda kuke, Kuma wannan littafin an fassarashi ne a hausar-Ajami (wato karanta larabci a kalmomin hausa) da kuma fassara duk wata Adu'a ta yadda zakasan ma'anar abinda ka karanta. Allah muke roko da ya bamu ladar wannan aiki duniya da lahira. Amin

Meer Info

What's new in the latest 1.1.0

Last updated on 2024-08-28
- Sabon Version
- Kara Gyaran Saukin Karatu
- Gyaran Kuskure
Meer Info

Video's en screenshots

  • Littafin Hausa Hisnul Muslim-poster
  • Littafin Hausa Hisnul Muslim screenshot 1
  • Littafin Hausa Hisnul Muslim screenshot 2
  • Littafin Hausa Hisnul Muslim screenshot 3
  • Littafin Hausa Hisnul Muslim screenshot 4
  • Littafin Hausa Hisnul Muslim screenshot 5

Littafin Hausa Hisnul Muslim APK -informatie

Laatste versie
1.1.0
Android OS
Android 7.0+
Bestandsgrootte
25.7 MB
Ontwikkelaar
AAARSOFTWARE
Available on
Veilige en snelle APK Downloads op APKPure
APKPure gebruikt handtekeningverificatie om virusvrije Littafin Hausa Hisnul Muslim APK downloads voor u te garanderen.

Oude versies van Littafin Hausa Hisnul Muslim

APKPure-icoon

Supersnel en veilig downloaden via de APKPure-app

Eén klik om XAPK/APK-bestanden op Android te installeren!

Downloaden APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies